iqna - Shafi 157

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da cewa, tana shirin bunkasa ayyukan bankin musluci a kasar, da sauran ayyukan tattalin arziki da suke da alaka da wannan baki domin kara bunkasa tattalin arzikin kasar.
Lambar Labari: 3481100    Ranar Watsawa : 2017/01/04

Bangaren kasa da kasa, Jam'iyyar Islamic Party ta kasar Azarbaijan, ta fitar da wani bayani a yau, wanda a cikinsa take jaddada yin tir da Allawadai da kisan babban malamin addinin muslunci Ayatollah Sheikh Baqir Nimr da mahukuntan masarautar iayalan gidan saud a shekarar da ta abata.
Lambar Labari: 3481099    Ranar Watsawa : 2017/01/04

Bayanin ‘Yan Majalisa 191:
Bangaren kasa da kasa, majalisar Shawarar musulunci ta Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar cika shekara guda da shahadar sheik Nimr ali Nimr na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3481097    Ranar Watsawa : 2017/01/03

Bangaren kasa da kasa, gwamnan jahar Sokoto ta rayyar Najeriya ya bayyana cewa za a kara bunkasa a yyukan kur’ani mai tsarki a jaharsa.
Lambar Labari: 3481096    Ranar Watsawa : 2017/01/03

Bangaren kasa da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh ta dauki nauyin kaddamar da harin birnin Istanbul a wurin shkatawa na Rina da ke birnin.
Lambar Labari: 3481095    Ranar Watsawa : 2017/01/02

Bangaren kasa da kasa, likita Amani sharif tana shirin fitar da wani littafi da ke dauke bayanin magunguna da suka zoa cikin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481094    Ranar Watsawa : 2017/01/02

Bangaren kasa da kasa, harkar muslunci a Najeriya ta bukaci shugaban Najeriya da ya saki jagoransu Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi.
Lambar Labari: 3481093    Ranar Watsawa : 2017/01/02

Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
Lambar Labari: 3481090    Ranar Watsawa : 2017/01/01

Bangaren kasa da kasa, babban dakin karay na garin Charleston a jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka zai dauki nauyin wani zama domin tattauna lamurra da suka shafi muslunci.
Lambar Labari: 3481089    Ranar Watsawa : 2017/01/01

Bangaren kasa da kasa, an kammala wata tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen Yau da ake Magana da shi a kasar Malawi wanda majalisar musulmin yankin Manguci ta aiwatar.
Lambar Labari: 3481088    Ranar Watsawa : 2017/01/01

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da gina ramuka 27 a karkashin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481087    Ranar Watsawa : 2016/12/31

Bangaren kasa da kasa, hukumar 'yan sanda ta jahar California a kasar Amurka ta sanar da canja salon siyasarta kan mata musulmia jahar.
Lambar Labari: 3481086    Ranar Watsawa : 2016/12/31

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taroa birnin berlin na kasar Jamus domin tunawa da cika shekara guda da shahadar Ayatollah Baqir Nimr.
Lambar Labari: 3481085    Ranar Watsawa : 2016/12/31

Bangaren kasa da kasa, dubban mutanen kasar Bahrain ne suka gudanar da gangami a unguwar Diraz da ke gefen birnin Manama, domin yin Allawadai da ziyarar tawagar Isra’ila a kasar.
Lambar Labari: 3481084    Ranar Watsawa : 2016/12/30

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’aikatar kula da harkokin aikin hajji a Saudiyya ya ce ya aike da goron gayyata ga bangaren Iran a tattauna dangane da aikin hajjin shekara mai zuwa.
Lambar Labari: 3481083    Ranar Watsawa : 2016/12/30

Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta’addanci ta Daesh ta yi barazanar cewa za ta yi kisan kiyashi a kan jama’a a kasashe daban-daban a lokacin bukuwan sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3481082    Ranar Watsawa : 2016/12/30

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ta bayar da umarnin kwace wani lttafin addini da aka buga domin yara 'yan makaranta.
Lambar Labari: 3481081    Ranar Watsawa : 2016/12/29

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Manchester na kasar Birtaniya sun mika kyautuka na musamman ga yara marassa lafiyya domin murnan kirsimati.
Lambar Labari: 3481080    Ranar Watsawa : 2016/12/29

Abbas Shoman:
Bangaren kasa da kasa, mataimkin babban malamin Azhar ya mayar da martini kan kiran da wani mai bincike ya yin a a kai sakon kira zuwa ga muslunci ga yahudawan Isra'ila.
Lambar Labari: 3481079    Ranar Watsawa : 2016/12/29

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa da sunan wata mata musulma wadda jam'iyyar masu ra'ayin sauyi na gurguzu na kasar ta gabatar masa a matsayin wadda suke so ya nada ta a matsayin firayi ministan kasar.
Lambar Labari: 3481078    Ranar Watsawa : 2016/12/28