Bangaren kasa da kasa, bayan harin ta’addancin da aka kai kan wata coci a birnin Alkahira na kasar Masar, an ta nema aya ta 32 a cikin surat Ma’idah wadda ta haramta kisan ran dan adam.
Lambar Labari: 3481033 Ranar Watsawa : 2016/12/13
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump na da shirin dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa birnin Quds.
Lambar Labari: 3481032 Ranar Watsawa : 2016/12/13
Bangaren kasa da kasa, a daiai lokacin da ake gudanar da tarukan maulidin amnzon Allaha kasashe daban-daban an Afirka da kuma Keshmir, an nuna goyon baya ga sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3481031 Ranar Watsawa : 2016/12/13
Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda musulmi a kasar Amurka suna kokawa kan yadda ake nuna musu kyama tare da yi musu barazana, inda a cikin da ya gabata ma wata 'yar sanda musulma ta fuskanci cin zarafi aNew York, wanda hakan yasa suke butar ganawa da Trump kan lamarin.
Lambar Labari: 3481030 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Birtaniya sun gudanar da jerin gwanon murnar maulidin manzon Allah (SAW) a birane daban-daban na kasar, da hakan ya hada da birnin London da Tottenham da ma wasu biranan.
Lambar Labari: 3481029 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Bangaren kasa da kasa, Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
Lambar Labari: 3481028 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Bangaren kasa da kasa, Mutane kimanin 60 ne suka mutu bayan da ginin wani coci ya rufta a birnin Uyo na jahar Akwa Ibom a kudancin Najeriya.
Lambar Labari: 3481026 Ranar Watsawa : 2016/12/11
Bangaren kasa da kasa, bayanai daga Najeriya sun jami’an tsaron kasar sun canja wa sheikh Ibrahim Zakzaky wurin da ake tsare da su zuwa wani wuri na daban da ba a sani ba.
Lambar Labari: 3481025 Ranar Watsawa : 2016/12/11
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana a lokacin wata ganawa da yayi yau din nan da shugaban Majalisar Koli ta kasar Iraki (ISCI) Sayyid Ammar Hakim da 'yan tawagarsa da suke ziyara a nan Tehran cewa, Amurka ba abin dogaro ba ce inda yayi watsi da ikirarin Amurka na cewa tana fada ne da kungiyoyin ta'addanci na kasar Iraki da suka hada da Da'esh da sauransu.
Lambar Labari: 3481024 Ranar Watsawa : 2016/12/11
Sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amurka ya yi nuni da cewa kimanin kashi 82% na Amurka sun yi amannar cewa ana kuntata wa musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3481022 Ranar Watsawa : 2016/12/10
Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu na shirin sake mika daftarin kudirin dokar hana yin amfani da lasifika a wuraren ibada da dare musamman kisan salla, domin majalisar Knesset ta amince da hakan.
Lambar Labari: 3481021 Ranar Watsawa : 2016/12/10
Bangaren kasa da kasa, wata tsohuwa yar Morocco da ke zaune a Spain yar shekaru 75 da haihuwa ta hardace kur'ani mai tsarki baki daya.
Lambar Labari: 3481020 Ranar Watsawa : 2016/12/10
Bangaren kasa da kasa, ma;aikatar kula da harkokin addini a Nainawa ta sanar da cewa ‘yan ta’addan daesh sun rsa masallatai kimanin 104 daga lokacin da suka kwace iko da lardin.
Lambar Labari: 3481019 Ranar Watsawa : 2016/12/09
Bangaren kasa da kasa, wasu masu nakasa su uku daga yankin Salwan da ke cikin gundumar Diyar Bakar na kasar Turkiya da suka samu hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481018 Ranar Watsawa : 2016/12/09
Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna yankin Bil da ke cikin gundumar Antarioa kasar Canada suna shirin fara gudanar da maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3481017 Ranar Watsawa : 2016/12/09
Bangaren kasa da kasa, jami'ar birnin Oklahoma ta samar da wani wuri na musamman da ta kebance shi a matsayin wurin salla ga dalibai musulmi.
Lambar Labari: 3481016 Ranar Watsawa : 2016/12/08
Bangaren kasa da kasa, musulma da ta zama 'yar majalisar farko a daya daga cikin jahohin kasar Amurka ta fuskanci barazanar kisa.
Lambar Labari: 3481015 Ranar Watsawa : 2016/12/08
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da zaman taro na tunawa da ranar da Imam Hujja (AS) ya karbi limancin iyalan gidan manzon Allah.
Lambar Labari: 3481014 Ranar Watsawa : 2016/12/08
Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma a kasar Canada ta kudiri aniyar bayar da furanni a tashar jiragen kasa ta Alborta inda ake nuna adawa da msuulunci.
Lambar Labari: 3481013 Ranar Watsawa : 2016/12/07
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman bayar da hook an harokin banki a mahangar sharia a birnin Khartum na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481012 Ranar Watsawa : 2016/12/07