iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu kafofin yada labarai daga kasar Saudiyya sun bayyana cewa an fara bizne mutanen da suka rasu a lokacin aikin haji Mina.
Lambar Labari: 3374491    Ranar Watsawa : 2015/09/29

Bangaren kasa da kasa, cibiyar mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Moroco ta bayyana cewa ya zama wajibi a karbe batun gudanar da ayyukan hajji daga masarautar Al Saud.
Lambar Labari: 3374488    Ranar Watsawa : 2015/09/29

Bangaren kasa da kasa, Salaman Bin Abdul aziz sarkin kasar Saudiyya ya kori ministan aikin hajji na kasar Bandar Bin Hajjar.
Lambar Labari: 3372481    Ranar Watsawa : 2015/09/27

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da adadin dukkanin alahazai da suke gudanar aikin hajjin bana na 1436.
Lambar Labari: 3366973    Ranar Watsawa : 2015/09/24

Bangaren kasa da kasa, wasu daga malaman cibiyar Azahar da wasu daga cikin malaman musulmi sun bukaci da a gudanar da sauyi kan batun yadda ake tafiyar da lamarin hajji.
Lambar Labari: 3365120    Ranar Watsawa : 2015/09/19

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin mahajjata daga koina suna ci gaba da isa Makka mai alfarma domin gudanar da aikin hajjin wannan shekara.
Lambar Labari: 3365119    Ranar Watsawa : 2015/09/19

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin dailan da wasu ke kara yin ishara da su kan kasawar gwamnatin Saudiyya danagne da daukar nauyin aikin hajji shi ne gobarar da ta tashi a jiya a babul aziziya.
Lambar Labari: 3364646    Ranar Watsawa : 2015/09/18

Bangaren kasa da kasa, babban daraktan da ke kula da harkokin lafiya ayankin Qasim na kasar Saudiyya ya yi gargadi dangane da sumbantar Hajrul Aswad kuma makam Ibrahim (AS) bisa dalilai na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3364514    Ranar Watsawa : 2015/09/17

Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da ayyukan hajji ta sanar da cewa aikin da ake gudanarwa a halin yanzu a harami shi ne babban abin da ya sanya a kara ge yawan mahajjata amma a shekara mai zuwa adadin zai kai miliya 5.
Lambar Labari: 3364512    Ranar Watsawa : 2015/09/17

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudiyya sun ce an fara gudanar da gyara a wurin da aka samu hadari na fadowar na’urar daga kaya a masallacin harami mai alfarma.
Lambar Labari: 3362965    Ranar Watsawa : 2015/09/15

Bangaren kasa da kasa, babban daraktan ISESCo Da kuma babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen msuulmi sun isar da sakon taya alhini ga iyalan wadanda ski rasa rayukansu a hadarin da ya faru a Makka.
Lambar Labari: 3362168    Ranar Watsawa : 2015/09/13

Bangaren kasa da kasa, bangaren da ke kula da ayyukan gyaran masallaci mai alfarma sun ce za a kammala aikin hawa na hdu na dakin Ka’abah kafin fara aikin hajji.
Lambar Labari: 3351070    Ranar Watsawa : 2015/08/24