iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a lokacin azumin watan ramaan mai alfarma musulmin kasar Togo suna gudanar da harkokinsu na addini fiye da sauran watanni da ban a Ramadan ba.
Lambar Labari: 3481606    Ranar Watsawa : 2017/06/13

Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar yahudawa ta shiryawa musulmi taron buda baki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481605    Ranar Watsawa : 2017/06/12

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani ta shekara-shekara a yankin Somaliland tare da halartar makaranta da maharrdata.
Lambar Labari: 3481604    Ranar Watsawa : 2017/06/12

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri kan yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a kasar Iran a wata tashar talabijin ta Alshuruq a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481603    Ranar Watsawa : 2017/06/12

Bangaren gasar kur’ani, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya a kasar Aljeriya nan da mako guda mai zuwa tare da halartar wakilai daga kasashe 53 na duniya.
Lambar Labari: 3481602    Ranar Watsawa : 2017/06/11

Bangaren kasa da kasa, ayau ne ake gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki wadda ta kebanci ma’akatan cibiyar Azhar zalla.
Lambar Labari: 3481601    Ranar Watsawa : 2017/06/11

Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli na kwafin kur’anai da liffan addini rubutun hannu na kasar Morocco a birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481600    Ranar Watsawa : 2017/06/11

Bangaren kasa da kasa, majami’ar birnin Perth na kasar Australia na bayar da buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481599    Ranar Watsawa : 2017/06/10

Bangaren kasa da kasa, an kwashe shekaru 44a jere wani makaho makaranci kuma mahardacin kur’ani da shekaru 67 yana karatu a masallacin Khatunia na lardin Manisa a Turkiya.
Lambar Labari: 3481598    Ranar Watsawa : 2017/06/10

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da karatun tafsirin kur’ani mai tsarki a yankin Tamale da ke Ghana a cikin wannan wata na Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481597    Ranar Watsawa : 2017/06/10

Bangaren kasa da kasa, an janye wata dokar kayyade saka hijabin muslunci a wata makaranta da ke birnin Johannesburg kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481596    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin kur'ani a karakashin hubbaren Imam Hussain ta sanar da mika sakon ta'aziyya kan shahadar Hojjatol Islam Sayyid Mahdi Taghvi.
Lambar Labari: 3481595    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyeed Ali Khamenei, ya bayyana cewa hare haren ta'addanci a Tehran ranar laraban da ta gabata ba zai sauya kome a cikin al-kiblar da mutanen kasar Iran suka sa a gaba ba.
Lambar Labari: 3481594    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki ta makarantun musulmi a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481592    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na mayar da martani ga ‘yan ta’adda kan harin da suka kai a birnin London, musulmi da kiristoci sun gudanar da buda baki tare.
Lambar Labari: 3481591    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren zamantakewa, an mika sakonnin taziyya kan shahadar tsohon shugaban IQNA Hojjatol Islam Sayyid Taghavi.
Lambar Labari: 3481590    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Turkiya ta mika sakon ta'aziyya danagnae da harin ta'addancin da aka kai yau a Iran.
Lambar Labari: 3481589    Ranar Watsawa : 2017/06/07

Bangaren kasa da kasa, babbar jami'a mai kula da harkokin wajen tarayyar turai Federica Mogherini ta yi tir da Allah wadai da harin da aka kai a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3481588    Ranar Watsawa : 2017/06/07

Bangaren kasa da kasa, kungiyar masu ra’ayin socialists za su gudanar da wani taron nuna goyon baya ga al’ummar Palastine a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481587    Ranar Watsawa : 2017/06/06

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani shirin na canja tsoffin kwafin kur’anaia da sabbi a cibiyoyin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481585    Ranar Watsawa : 2017/06/06