iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki a Malaysia da nufin zabar wakilan gasar kasa da kasa.
Lambar Labari: 3481295    Ranar Watsawa : 2017/03/08

Bangaren kasa da kasa, a yau laraba an fara gudanar da taro kan kur'ani mai tsarki a lardin Wasit na kasar Iraki mai take Said bin Jubair.
Lambar Labari: 3481294    Ranar Watsawa : 2017/03/08

Bangaren kasa da kasa, wasu 'yan majalisar dokokin kasar Amurka musulmi su biyu ba su amince da dokar Donald Trump ta haramta wa wasu kasashen musulmi 6 shiga Amurka ba.
Lambar Labari: 3481293    Ranar Watsawa : 2017/03/07

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri mai taken kur'ani ne rayuwata a Jordan wanda radiyo Hayat FM ke gudanarwa.
Lambar Labari: 3481292    Ranar Watsawa : 2017/03/07

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkin bil adama akasar Bahrain ta kaddamar da wani kamfe domin fallasa ayyukan cin zarafin mata da mahukuntan kasar ke yi.
Lambar Labari: 3481291    Ranar Watsawa : 2017/03/06

Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu daddun littafai da kuma takardun gami da fatu da aka yi rubutu a kansu a hubbaren Imam Hussain (AS) da ke Karbala a Iraki.
Lambar Labari: 3481290    Ranar Watsawa : 2017/03/06

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron gamayyar kungiyoyin matasa musulmi na shekara-shekara a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3481289    Ranar Watsawa : 2017/03/06

Bangaren kasa da kasa, an zargi likitocin haramtacciyar kasar Isra'ila da azabtar da Palastinawa da suke tsare a cikin kurkukun Isra'ila ta hanyoyi da daban-daban.
Lambar Labari: 3481287    Ranar Watsawa : 2017/03/05

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na amsa tambayoyin mutane da dangane da kur'ani a jami'ar Alexendria da ke jahar Minnesota a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481286    Ranar Watsawa : 2017/03/05

Bangaren kasa da kasa, a ranar laraba mai zuwa za a fara gudanar da taro kan kur'ani mai tsarki a lardin Wasit na kasar Iraki mai take Said bin Jubair.
Lambar Labari: 3481285    Ranar Watsawa : 2017/03/05

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasare Mauritania domin fitar da wadanda za su wakilci kasar a gasar kur’ani ta duniya.
Lambar Labari: 3481283    Ranar Watsawa : 2017/03/04

Bangaren kasa da kasa, Sa’adiyyah Aqqad ta rubuta kur’ani mai tsarki cikakke a cikin shekaru uku tana da shekaru 24 da haihuwa a duniya.
Lambar Labari: 3481282    Ranar Watsawa : 2017/03/04

Bangaren kasa da kasa, a karon farko wani musulmi ya fito a matsayin dan takarar neman gwamnan jahar Michigan ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481281    Ranar Watsawa : 2017/03/03

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar masu kai dauki daga kasar Aljeriya na shirin kama hanya zuwa kasar Myanmar domin kai kayan taimakon ga musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481280    Ranar Watsawa : 2017/03/03

Bangaren kasa da kasa, an hana wasu dalibai musulmi yin salla a cikin makarantarsu a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481279    Ranar Watsawa : 2017/03/03

Bangaren kasa da kasa, a daren yau za agudanar da zaman taro na tunawa da shahadar Fatima Zahra (AS) a kasar Philipines.
Lambar Labari: 3481278    Ranar Watsawa : 2017/03/02

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman makoki na shahadar Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasashen Birtaniya da kuma Sweden.
Lambar Labari: 3481276    Ranar Watsawa : 2017/03/02

angaren kasa da kasa, An bude wutar bindiga a kan wasu indiyawa guda biyu a cikin jahar Texas da ke kasar Amurka bisa zargin cewa su mabiya addinin muslunci ne.
Lambar Labari: 3481275    Ranar Watsawa : 2017/03/01

Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin kasar Myanmar ta bayyana kisan kiyashin da take yia kan musulmi 'yan kabilar Rohingya a matsayin kare dokokin kasar da tabbatar da tsaro.
Lambar Labari: 3481274    Ranar Watsawa : 2017/03/01

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Faransa Jean-Marc Ayrault ya bayyana cewa, babu wata alaka a tsakanin addinin musulunci da ta'addanci.
Lambar Labari: 3481273    Ranar Watsawa : 2017/03/01