Bangaren kasa da kasa, ko shakka babu yakin da masarautar Al Saud ta kaddamar kan al’ummar kasar Yemen sakamako ne na tsoro da nuna fargaba dangane da irin ci gaba da karbuwar da Iran take samu.
Lambar Labari: 3198233 Ranar Watsawa : 2015/04/23
Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Yemen suna ci gaba da fitowa a birane daban-daba na kasar domin nuna rashin amincewarsu da hare-haren ta’addanci da Saudiyya ke kaddamarwa a kansu.
Lambar Labari: 3175674 Ranar Watsawa : 2015/04/19
Bangaren kasa da kasa, tsawon shekaru da dama al’ummar kasar Yemen suna rayuwa tare da juna ba tare da wata matsala ba amma wahabiyawan Saudiyya sun yi kokarin cusa akidarsu a kasar kuma jama’a suka ki amincewa wanda hakan ya jawo hari a kansu.
Lambar Labari: 3151460 Ranar Watsawa : 2015/04/15
Bangaren kasa da kasa, Bama-baman masarautar Al Saud da ke samun taimakon Amurka da Isra'ila, sun safka kan masallacin Sufra mai dadadden tarihi a cikin lardin Sa'ada, da ke arewacin kasar Yemen da asubahin yau, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar wasu daga cikin masallata.
Lambar Labari: 3138522 Ranar Watsawa : 2015/04/13
Bangaren kasa da kasa, limaman masallatan juma a kasar Yemen sun bayyana bayar da duk wani taimako ga gidan sarautar Saudiyya da ke kaddamar da hari kan al’ummar kasar da cewa babban hainci ne.
Lambar Labari: 3086278 Ranar Watsawa : 2015/04/04
Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin Saudiyya sun kaddamar da hari a kan mashigar nan ta babul Mandab a kasar Yemen hakan nan kuma sojojin kasar tare da taimakon sojin sa kai sun kwace iko da birnin Aden baki daya, kamar yadda aka halaka daya daga cikin sojojin Saudiyya masu gadin iyaka.
Lambar Labari: 3081922 Ranar Watsawa : 2015/04/03
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyi 34 na kare hakkin bil adama acikin kasar Yemen da kuma wasu daga cikin kasashen larabawa sun bayyana hare-haren Saudiyya kan kasar ta Yemen da cewa ya sabawa dukkanin kaidoji da dokoki na kungiyar kasashen larabawa.
Lambar Labari: 3075814 Ranar Watsawa : 2015/04/01
Bangaren kasa da kasa, an sanar da sunayen mutanen da suka yi shahada sakamakon harin ta’addancin Saudiyya kan al’ummar kasar Yemen da cewa ya kai mutane 25 yayin da adadin ke ci gaba da karuwa.
Lambar Labari: 3049249 Ranar Watsawa : 2015/03/27
Bangaren kasa da kasa, al’ummar kasar Yemen sun fito kwansu da kwarkwatarsu suna la’antar mahukuntan masarautar Al Saud dangane da harin ta’addan da take kaddamarwa kan al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3049248 Ranar Watsawa : 2015/03/27
Bangaren kasa da kasa, Gwagwarmayar Imam Khomeni (RA) ta neman adalci da taimaon raunana a duniya ita ce ta yi tasiri a tsakanin mutanen Yemen a gwagwarmayarsu ta neman gyara.
Lambar Labari: 2840028 Ranar Watsawa : 2015/02/11
Bangaren kasa da kasa, a karon farko an gudanar da tarukan idi na Gadir a birnin sana’a fadar mulkin kasar Yemen tare da halartar dubban daruruwan mutane mabiya mazhabar iyalan gidan manzo.
Lambar Labari: 1459787 Ranar Watsawa : 2014/10/13
Bangaren kasa da kasa, wata cibiya da ke da babban dakin karatu a birnin San'a na kasar Yemen tana jiye da wasu kwafin al'ur'ani mai tsarki guda 1100 da aka rubuta su da hannu tsawon shekaru ba tare da wata matsala ba.
Lambar Labari: 1441527 Ranar Watsawa : 2014/08/20