iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta jibge daruruwan jami’an tsaro domin hana gudanar da tarukan mabiya mazhabar shi’a na kasar ke gudanarwa a masalalcin Imam Hussain (AS) a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481160    Ranar Watsawa : 2017/01/22

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Masar sun cafke daya daga cikin mutanen da ake zargi da hannu a harin da aka kai kan majami'ar mabiya addinin kirista a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481108    Ranar Watsawa : 2017/01/06

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron kan mujizar kur’ani mai tsarki karo na biyar wada cibiyar addini ta Azhar za ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481064    Ranar Watsawa : 2016/12/24

Bangaren kasa da kasam an gudanar da wani shiri wanda ya hada fitattun makaranta kur’ani mai tsarki da suka shahara a duniya a gidan radio a Masar.
Lambar Labari: 3481046    Ranar Watsawa : 2016/12/18

Bangaren kasa da kasa, Muhammad sha’alan ya ce an samu wasu dadaddun littafai da aka rubuta kan ilmomin kur’ani a masalalcin Mukarram a cikin lardin Buhaira a Masar.
Lambar Labari: 3481004    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kawara juna sani kan ma’anar kyamar musulunci wanda zai gudana a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3480937    Ranar Watsawa : 2016/11/13

Bngaren kasa da kasa, an gano wani kwafin kur’ani mai tsarki a cikin lardin Buhaira na kasar Masar wanda aka rubuta da hannu a masallacin Sidi Atiyyah Abu Rish.
Lambar Labari: 3480901    Ranar Watsawa : 2016/11/02

Bangaren kasa da kasa, Ayad Amin Madani babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya ajiye aikinsa.
Lambar Labari: 3480899    Ranar Watsawa : 2016/11/01

Bangaren kasa da kasa, jakadan kasar Malaysia ya jagoranci bude wata makarantar hardar kur’ani a garin Amiriyyah na lardin Iskandariyya.
Lambar Labari: 3480896    Ranar Watsawa : 2016/10/31

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe masallatai guda biyar da mahukuntan Italia suka yi.
Lambar Labari: 3480882    Ranar Watsawa : 2016/10/24

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da ayyukan bude ido a Masar ta sanar da kame wani ma’aikaci da ya sace wani kwafin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3480876    Ranar Watsawa : 2016/10/23

Ministan Al’adun Masar:
Bangaren kasa da kasa, Hilmi Al-namnam ministan al’adu na Masar ya bayyana kudirin UNESCO da ke tabbatar da malalkar masallacin aqsa ga musulmi da cewa kayi ne ga Amurka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3480864    Ranar Watsawa : 2016/10/19

Bangaren kasa da kasa, kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Masar ya sanar da dakatar da zuwa umrah a kasar saudiyya har sai abin da hali ya yi.
Lambar Labari: 3480854    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar masar ta dauki matakan mabiya mazhabar iyalan gidan amnzon Allah gudanar da tarukan makokin Ashura.
Lambar Labari: 3480852    Ranar Watsawa : 2016/10/13

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na takura mabiya mazhabar shi’a a Masar jami’an tsaro sun dauki matakin hana taron Ashura a masallacin Imam Hussain (AS) da Alkahira.
Lambar Labari: 3480847    Ranar Watsawa : 2016/10/11

Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa na kasar masar ya bayyana cewa ba su amince da kiran ‘yan ta’addan Daesh da daular muslunci da ake yi ba.
Lambar Labari: 3480826    Ranar Watsawa : 2016/10/05

Ahmad Umar Hashim:
Bangaren kasa a kasa, tsohon shugaba cibiya Azahar ya bayyana gudana da gasar kur’ani ma sarki a matsayin hanyar mayar da martan ga mas keta alfamar wannan littafi mai tsariki.
Lambar Labari: 3480801    Ranar Watsawa : 2016/09/22

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta Masar ta ce za ta rika samar da wutar batiri ga masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3480764    Ranar Watsawa : 2016/09/06

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasa karatun kur’ani mai tsarki ta dalibai mata ‘yan jami’a a yankin Minya n akasar Masar.
Lambar Labari: 3480761    Ranar Watsawa : 2016/09/05