Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar masar ta yanke hukunci mai tsanani kan magoya bayan kungiyar Ikhwan muslimin su 418 a kasar Masar.
Lambar Labari: 3480726 Ranar Watsawa : 2016/08/19
Wani Mai Bincike Dan Masar:
Bangaren kasa da kasa, Haisam Abu Zaid wani masani dan kasar Masar ne da ya bayyana cewa wahabiyawa suna hankoron mamaye gidan radiyon kur'ani.
Lambar Labari: 3480720 Ranar Watsawa : 2016/08/17
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na matasan musulmi kan aiki tare wajen yada zaman lafiya da yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3480717 Ranar Watsawa : 2016/08/16
Bangaren kasa da kasa, Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
Lambar Labari: 3480706 Ranar Watsawa : 2016/08/13
Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarkia cikin harshen rashanci wanda ma’aikatar harkokin addini ta kasar Masar ta dauki nauyinsa.
Lambar Labari: 3469683 Ranar Watsawa : 2015/12/26
Bangaren kasa da kasa, Shuqi Allam ya ce aya ta 82 daga surat Ma’idah na nuni da kauna da soyayya a tsakanin al’ummomi wanda hakan ke halasta taya mabiya addinin kirista murnar haihuwar annabi Isa Masih (AS)
Lambar Labari: 3469182 Ranar Watsawa : 2015/12/25
Bangaren kasa da kasa, an zargi radio quran na kasar Masar da gaba da addinin muslunci sakamakon mara baya da yake yi ga sojojin kasar.
Lambar Labari: 3467971 Ranar Watsawa : 2015/12/21
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar za ta dauki nauyin tarjama kur’ani mai tsarki a cikin harsuna 10 na duniya domin amfani masu magana da su.
Lambar Labari: 3467515 Ranar Watsawa : 2015/12/20
Bangaren kasa da kasa, Abbas Shoman mataimakin babban malamin jami’ar Azhar ya yi kira ga kafofin yada labarai na kasashen muuslmi da na larabawa da su kare fuskar muslunci a duniya.
Lambar Labari: 3467064 Ranar Watsawa : 2015/12/19
Bnagaren kasa da kasa, daya daga cikin ministocin kasar Masar kirista ya ce zai kae martabatar addinin muslunci a ciki da wajen kasar gwargwadon ikonsa.
Lambar Labari: 3461369 Ranar Watsawa : 2015/12/08
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta kasar Masar ta bayyana cewa za a fara koyar da ilimin tajwidi da kuma hardar kur’ani mai tsarkia makarantun kasar Masar.
Lambar Labari: 3459309 Ranar Watsawa : 2015/12/01
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Switzerland ta bukaci gwamnatin Masar da ta buga kur’anai da aka tarjama acikin harsunan Jamusanci, Italiyanci da Faransanci.
Lambar Labari: 3458405 Ranar Watsawa : 2015/11/29
Bangaren kasa da kasa, malamin shari’ar musulnci a jami’ar Azahar ya bayyana cewa ayatul kursiy it ace ayar da ta hada siffofin Jamaliyya, da kamaliyya, da jalaliyya na ubangiji.
Lambar Labari: 3457476 Ranar Watsawa : 2015/11/27
Bangaren kasa da kasa, Ali Al-nu’aimi ya bayyana cewa; kone kwafin kur’animai tsarki da masallatai da ake a kasashen turai shi kansa wani naui na ta’addanci.
Lambar Labari: 3455814 Ranar Watsawa : 2015/11/22
Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a kasar shuki Allam ya bukaci mahukuntan kasar Faransa da su kare rayukan muslmin kasar Faransa dangane da matakin da wasu ak iya dauka a kansu.
Lambar Labari: 3449517 Ranar Watsawa : 2015/11/14
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro wanda shi ne karo na ashirin da biyar da na ministocin harkokin addini da masu bayar da fatawa na kasashen musulmi a birn Al-akasar na kasar Masar.
Lambar Labari: 3449516 Ranar Watsawa : 2015/11/14
Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa an gina masallatai fiye da 1000 a fadin kasar a cikin shekara daya.
Lambar Labari: 3444917 Ranar Watsawa : 2015/11/08
Bangren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro kan gajiyarwa irin ta kur’ani mai tsarki a jami’ar Bani Yusuf da ke kasar masar .
Lambar Labari: 3443995 Ranar Watsawa : 2015/11/06
Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta ce kai hare-hare kan masallatan musulmi haramun ne.
Lambar Labari: 3431362 Ranar Watsawa : 2015/11/01
Bangaren kasa da kasa, za abude wani kwalin koyar da ilmomin kur’ani mai tsarki mai suna Alhusri a lardin Mina na kasar Masar.
Lambar Labari: 3395064 Ranar Watsawa : 2015/10/26