Bangaren ksa da kasa, cibiyar yada al'adun muslunci ta isar da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Musawi Ardabili.
Lambar Labari: 3480968 Ranar Watsawa : 2016/11/24
Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma 'yar kasar Azarbaijan, ta rubuta cikakken kur'ani mai tsarki da hannunta a kan kyallayen alhariri.
Lambar Labari: 3480967 Ranar Watsawa : 2016/11/23
Bangaren kasa da kasa, an bayar da gurbin karatu na addini ga mabiya mazhabar iyalan gidan manzo yan Najeriya a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3480966 Ranar Watsawa : 2016/11/23
Bangaren kasa da kasa, wata cibiya mai zaman kanta ta ce an samu karuwar hare-haren da masu tsananin kyamar muslunci suke kaddamarwa kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Birtaniya a inda aka kai hari kan masallatai fiye da 100.
Lambar Labari: 3480964 Ranar Watsawa : 2016/11/22
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasa ta kananan yara kan rubutun kur'ani mai tsarki a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3480963 Ranar Watsawa : 2016/11/22
Jagoran juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagoran juyin Islama na kasar Iran ya kirayi kasashe masu 'yancin siyasa da su safke nauyin da ya rataya kansu wajen ganin an kawo karshen zubara da jinin da ake a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3480962 Ranar Watsawa : 2016/11/22
Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Afganistan na cewa a kalla mutane talatin ne suka rasa rayukansu kana wasu masu yawa suka raunana a yayin da wani dan kunar bakin wake ya tayar da boma boman da yayi jigida dasu a masallacin 'yan shi'a na Baqirul Olum dake yammacin kasar Kabul babban birnin Kasar.
Lambar Labari: 3480961 Ranar Watsawa : 2016/11/21
Bangaren kasa da kasa, Abdullahi Ganduje gwamnan jahar Kano ya sanar da cewa mabiya mazhabar shi’a bas u da hakkin gudanar da wani taro sai sun samu izini daga jami’an tsaro.
Lambar Labari: 3480960 Ranar Watsawa : 2016/11/21
Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a wata ganawa da yayi da dubun dubatan mutanen garin Esfahan, ya bayyana cewa a wurin Iran babu wani banbanci kan wanda ya lashe zabe a Amurka.
Lambar Labari: 3480959 Ranar Watsawa : 2016/11/21
Bangaren kasa da kasa, wata mata 'yar kasar Morocco ta halarci taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala na wannan shekara.
Lambar Labari: 3480958 Ranar Watsawa : 2016/11/20
Bangaren kasa da kasa, kamfanonin da ke gudanar da ayyukan yawon bude ido a kasar Iraki sun taimaka da motocin bus fiye da 200 na daukar masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3480957 Ranar Watsawa : 2016/11/20
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin Islama da kuam daruruwan malamai da dalibai.
Lambar Labari: 3480956 Ranar Watsawa : 2016/11/20
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron gwamnatin Najeriya nba ci gaba da kara tsananta hare-harensu a kan mabiya mazhabar shi’a na kasar.
Lambar Labari: 3480955 Ranar Watsawa : 2016/11/19
Bangaren kasa da kasa, Iraniyawa mazauana kasar Tanzania suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain.
Lambar Labari: 3480954 Ranar Watsawa : 2016/11/19
Bangaren kasa da kasa, adadin masu gudanar da ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala yana karuwa.
Lambar Labari: 3480953 Ranar Watsawa : 2016/11/19
Bangaren kasa da kasa, kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi mata bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi shekarar da ta gabata a kasar.
Lambar Labari: 3480952 Ranar Watsawa : 2016/11/18
Bangaren kasa da kasa, kamfanin zirga-zirgar jiragen kasa na kasar Iraki ya mayar da hankali wajen kwasar masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3480951 Ranar Watsawa : 2016/11/18
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron gwamnatin Najeriya sun kai farmaki kan wata Husainiyar mabiya mazhabar shi'a tare da rusheta baki daya.
Lambar Labari: 3480950 Ranar Watsawa : 2016/11/18
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da tattakin da mabiya mazhabar iyalan gidan manzo kiye zuwa Karbala an kafa wasu tantuna na karatun kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3480949 Ranar Watsawa : 2016/11/17
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah mazauna biranan Birmingham da Landan Luton sun yi tattaki a birnin Bradford.
Lambar Labari: 3480948 Ranar Watsawa : 2016/11/17