iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3480703    Ranar Watsawa : 2016/08/12

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkokin ‘yan shi’a a duniya da ke da mazauni a kasar Amurka ta yi gargadi dangane da halin da Sheikh Ibrahim Zakzaky yake ciki.
Lambar Labari: 3480702    Ranar Watsawa : 2016/08/12

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da minista, mataimakan minista da manyan daraktocin Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran inda ya bayyana ma'aikatar a matsayin wata cibiya mai matukar muhimmanci.
Lambar Labari: 3480701    Ranar Watsawa : 2016/08/12

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatan kamfanin buga kur'ani na sarki fahad sun yi yajin aiki saboda rashin biyansu albashinsu kan lokaci.
Lambar Labari: 3480700    Ranar Watsawa : 2016/08/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron maulidin Imam Ridha (AS) a kasar Malaysia wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya.
Lambar Labari: 3480699    Ranar Watsawa : 2016/08/11

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani shiri na musamman na hardar kur'ani mai tsarki wanda cibiyar nahdah ke gudanarwa a Dubai.
Lambar Labari: 3480698    Ranar Watsawa : 2016/08/11

Bangaren kasa da kasa, musulmi su ne suka zama ragunan layya a hannun ‘yan ta’addan kungiyar Shabab a Somalia amma hakan bai zama labara a duniya ba.
Lambar Labari: 3480697    Ranar Watsawa : 2016/08/10

Khalifan Muridiyyah A Senegal:
Bangaren kasa da kasa, khalifan darika muridiyyah a Senegal ya bayar da sakon gaiswa ga jagoran juyin Islama na Iran da shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480696    Ranar Watsawa : 2016/08/10

Bangaren kasa da kasa, Ibtihaj Muhammad wata ‘yar wasan fadan takobi ce daga kasar Amurka a wasannin Olympics da ke gudana a Brazil wadda ta dauki hankulan duniya.
Lambar Labari: 3480695    Ranar Watsawa : 2016/08/10

Bangaren kasa da kasa, an samar da wasu sabbin littafai na koyar da kur'ani a makarantun kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480694    Ranar Watsawa : 2016/08/09

Gungun matasan 14 ga Fabrairu
Bangaren kasa da kasa, Gungun matasan 14 ga Fabrairu ya yi Allawadai da kakkausar urya dangane da ci gaba da kame manyan malaman addinin muslunci na kasar Bahrain da masarautar mulkin kama karya ta kasar ke yi.
Lambar Labari: 3480693    Ranar Watsawa : 2016/08/09

Lambar Labari: 3480688    Ranar Watsawa : 2016/08/08

Lambar Labari: 3480681    Ranar Watsawa : 2016/08/06

Lambar Labari: 3480622    Ranar Watsawa : 2016/07/18

Lambar Labari: 3480621    Ranar Watsawa : 2016/07/18

Yau Ranar eid fetr cewa, bayan azumin watan Ramadan na kwanaki talati da ke cike da albarka da ni'imar Allah, wannan mafari ne na azama ta hakika zuwa madaukakiyar 'yan adamtaka. (Ayatollah Khamenei, 13-10-2007)
Lambar Labari: 3480583    Ranar Watsawa : 2016/07/05

Lambar Labari: 3480548    Ranar Watsawa : 2016/06/25

Lambar Labari: 3480432    Ranar Watsawa : 2016/05/21

Lambar Labari: 3480380    Ranar Watsawa : 2016/05/04

Lambar Labari: 3480338    Ranar Watsawa : 2016/04/20