Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a kasar masar ta zartar hukuncin daurin shekaru 5 a gidan kaso a kan wani malmin addini mai suna Muhammad Abdullah da aka fi sani da sheikh Mizo, bisa zarginsa da tozarta ababe masu tsarki a muslunci.
Lambar Labari: 3481271 Ranar Watsawa : 2017/02/28
Bangaren kasa da kasa, masarautar Bahrain ta ta kame fararen hula 17 da suka hada da kanann yara a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3481270 Ranar Watsawa : 2017/02/28
Bangaren kasa da kasa, wata bafalstiniya mai suna Sa’adiyyah Aqqad ta rubuta cikakken kur’ani mai tsarki wanda ya dauke ta tsawon shekaru uku.
Lambar Labari: 3481269 Ranar Watsawa : 2017/02/28
Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar Bahrain ta sake dage zaman sauraren shari'ar da ta ce tana gudanarwa a kan babban malamin addinin muslunci na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim.
Lambar Labari: 3481268 Ranar Watsawa : 2017/02/27
Bangaren kasa da kasa, Kiristoci 14 ne suka karbi addinin muslunci a wani shiri na isar da sakon muslunci da ake gudanarwa a jahar Kwara.
Lambar Labari: 3481267 Ranar Watsawa : 2017/02/27
Bangaren siyasa, an gudanar da zaman taron makoki na farko domin tunawa da shahadar Fatima Zahra (SA) a husainiyyar Imam Khomenei (RA) tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3481266 Ranar Watsawa : 2017/02/27
Bangaren kasa da kasa, mutanen birnin Ohama na kasar Amurka sun nua gamsuwa da wani shiri da cibiyar muslucni ta birnin ta shirya.
Lambar Labari: 3481265 Ranar Watsawa : 2017/02/26
Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Boston na kasar Amurka ya nuna rashin amincewarsa da duk wani mataki na takura ma musulmi, tare da shan alwashin taimaka ma musulmi 'yan gudun hijira da suke zaune a birnin.
Lambar Labari: 3481264 Ranar Watsawa : 2017/02/26
angaren kasa da kasa, an tarjama hikimomin da ke cikin littafin Nahjul-balagha daga kalaman Amrul muminin (AS) a cikin harshen Wolof.
Lambar Labari: 3481263 Ranar Watsawa : 2017/02/26
Bangaren kasa da kasa, Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya amince da wasu daga cikin shawarwarin da bankin musulunci ya gabatar dangane da harkokin kudade a bankuna.
Lambar Labari: 3481262 Ranar Watsawa : 2017/02/25
Bangaren kasa da kasa, Wata mata musulma da take aiki a fadar white house a Amurka, ta ajiye aikinta domin nuna rashin amincewa da salon bakar siyasa ta kin jinin musulmi irin ta Donald Trump.
Lambar Labari: 3481261 Ranar Watsawa : 2017/02/25
Bangaren kasa da kasa, sarkin Morocco Muhammad na shida a ziyarar da ya kai kasar Guinea ya bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki ga limamai malaman addini.
Lambar Labari: 3481260 Ranar Watsawa : 2017/02/25
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty Int. ta yi Allawadai da kakakusar murya dangane da kisan kiyashin da aka yi wa musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3481259 Ranar Watsawa : 2017/02/24
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta ware kudi dalar Amurka miliyan 190 domin karfafa samuwar yahudawa a cikin birnin Quds da kewaye.
Lambar Labari: 3481258 Ranar Watsawa : 2017/02/24
Bangaren kasa da kasa, Gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa ta soki lamirin masarautar kasar Bahrain kan cin zarafin fararen hula masu fafutuka ta siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3481257 Ranar Watsawa : 2017/02/24
Bangaren kasa da kasa, Girtt Wilders dan majalisar dokokin kasar Holland da ya shahara wajen kiyayya da msulmi ya sake yin wasu kamalan batunci a kan addinin mulsunci.
Lambar Labari: 3481256 Ranar Watsawa : 2017/02/23
Bangaren kasa da kasa, wasu mata a garin Fort McMurray na kasar Canada sun nuna goyon bayansu ga mata msulmi da ake takura mawa saboda saka hijabi.
Lambar Labari: 3481255 Ranar Watsawa : 2017/02/23
Bangaren kasa da kasa, bisa la’akari da karatowar watan azumi tsanyar koyar da ilmomin muslunci ta jami’ar Landan za ta shirya wani shiri kan fahimtar ma’anonin kur’ani.
Lambar Labari: 3481254 Ranar Watsawa : 2017/02/23
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin ‘yan was an fina-finai a Amurka wanda shi ma musulmi ne ya bayyana cewa babu wani abin mamaki kan nuna wa musulmi bakar fata banbanci a Amurka.
Lambar Labari: 3481251 Ranar Watsawa : 2017/02/21
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatollah sayyid Ali Khamanei jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana cewa, za su ci gaba da goyon bayan masu gwagwarmaya domin neman ‘yanci daga daga mamamayar yahudawan sahyuniya, da kuma tsarkake wuraren musulunci masu tsarki daga mamayar yahudawa ‘yan kaka gida.
Lambar Labari: 3481250 Ranar Watsawa : 2017/02/21