Bangaren kasa da kasa, wani jami’I a Iraki ya bayyana cewa adadin mutanen da suka isa Karbala zumin gidanar da taron ashura ya hura miyan hdu da rabi.
Lambar Labari: 3480848 Ranar Watsawa : 2016/10/12
Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na takura mabiya mazhabar shi’a a Masar jami’an tsaro sun dauki matakin hana taron Ashura a masallacin Imam Hussain (AS) da Alkahira.
Lambar Labari: 3480847 Ranar Watsawa : 2016/10/11
Bangaren kasa da kasa, Kimanin tawagogi 40 ne na ahlu sunna suke gudanar da tarukan makokin shahadar Imam Hussain (AS) a Dayali Iraki.
Lambar Labari: 3480846 Ranar Watsawa : 2016/10/11
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana taron da za a gudanar da Ashura a bana da cewa zai hada da alhinin kisan bayin Allah da masarautar Saudiyyah ta yi a Yemen.
Lambar Labari: 3480845 Ranar Watsawa : 2016/10/11
Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ammar Hakim ya mayar da martini mai zafi kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi kan fararen hula musulmi a Yemen.
Lambar Labari: 3480844 Ranar Watsawa : 2016/10/10
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan jahar Kaduna sun buka da a kame kakain harkar musulunci a Najeriya.
Lambar Labari: 3480843 Ranar Watsawa : 2016/10/10
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron Ashura a kasar Ethiopia mai taken yunkurin 'yan adamtaka na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3480842 Ranar Watsawa : 2016/10/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro domin tunawa da kananan yara da suka rasu tare da Imam Hussain (AS) a kasar Saliyo.
Lambar Labari: 3480840 Ranar Watsawa : 2016/10/09
Bangaren kasa da kasa, sakamaon matsalar faduwar farashin mai a kasuwarsa ta duniya aikin ginin masallatai a Algeriya na tafiyar hawainiya.
Lambar Labari: 3480839 Ranar Watsawa : 2016/10/09
Bangaren kasa da kasa, harkar muslunci za ta kalubalanci hukuncin da gwamnatin jahar kaduna ta yanke na haramta kungiyar ta hanyar doka.
Lambar Labari: 3480838 Ranar Watsawa : 2016/10/09
Bangaren kasa da kasa, A taron shugabannin kungiyoyin musulmia birnin Istanbul na Turkiya an jaddada cewa masallacin Aqsa mai alfarma yana fuskantar gagarumar barazana daga yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 3480837 Ranar Watsawa : 2016/10/08
Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana 'yan ta'addan wahabiyyah Takfiriyyah a matsayin masu bata fuskar addinin muslunci a idon duniya.
Lambar Labari: 3480836 Ranar Watsawa : 2016/10/08
Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da murkushe dukkanin ayyukan da harkar muslucni take gudanarwa a Najeriya a yau gwamnatin jahar Kaduna ta haramta ayyukan kungiyar.
Lambar Labari: 3480835 Ranar Watsawa : 2016/10/08
Bangaren kasa da kasa, wani harin ta’addanci da aka shirya kan masu gudanar da tarukan ashura ta Imam Hussain (AS) a gabashin Ba’akuba a a Iraki bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3480834 Ranar Watsawa : 2016/10/07
Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin makonni biyu rak kan wani dan kasar da ya kone kur’ani.
Lambar Labari: 3480833 Ranar Watsawa : 2016/10/07
Limamin Juma’a A Tehran Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Mvahadi Kermani wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran ya bayyana ikon da Amurka take yi da kasashen musulmi a matsayin babban munkari da ya kamata a hana a wannan zamani.
Lambar Labari: 3480832 Ranar Watsawa : 2016/10/07
Bangaren kasa da kasa, Said Shahabi daya daga cikin jagororin gwagwarmayar siyasa a Bahrain ya bayyana harin da masarautar kasar ke kaiwa kan tarukan ashura da cewa harin kabilu larabawa ne kan manzon Allah (SAW) da ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3480831 Ranar Watsawa : 2016/10/06
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin adawa da musulunci a kasar Jamus sun kai farmaki kan wani masallaci a garin Ham na kasar.
Lambar Labari: 3480830 Ranar Watsawa : 2016/10/06
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Anestito ta tarihi da ke kasar Belarus ta dauki nauyin shirya wannan taro na tunawa da ruce-rubucen Imam Khomeini (RA).
Lambar Labari: 3480829 Ranar Watsawa : 2016/10/06
Bangaren kasa da kasa, Muhammad Bunis daya daga cikin malaman addini a kasar Morocco ya yi gargadi dangane da yin amfani da masallaci yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3480828 Ranar Watsawa : 2016/10/05