Bangaren kasa da kasa, kungyar kare hakkin bil adama ta kungiyar tarayyar turai ta yi kakkausar suka dangane da nuna kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3480802 Ranar Watsawa : 2016/09/23
Ahmad Umar Hashim:
Bangaren kasa a kasa, tsohon shugaba cibiya Azahar ya bayyana gudana da gasar kur’ani ma sarki a matsayin hanyar mayar da martan ga mas keta alfamar wannan littafi mai tsariki.
Lambar Labari: 3480801 Ranar Watsawa : 2016/09/22
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin Imam Kazim (AS) a babban birnin Austria.
Lambar Labari: 3480800 Ranar Watsawa : 2016/09/22
Bangaren kasa da kasa, ana shirin samar da wani tsari na digital na kur’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) a birnin Karbala.
Lambar Labari: 3480799 Ranar Watsawa : 2016/09/21
Bangaren kasa da kasa, an janye haramcin hana wata daliba saka hijbin muslunci a kasar spain da aka yi.
Lambar Labari: 3480798 Ranar Watsawa : 2016/09/21
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur’anai masu tarin yawa a massalatan birnin Adrar da ke Mauritaniya.
Lambar Labari: 3480797 Ranar Watsawa : 2016/09/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taruka a cibiyoyin muslunci daban-daban a cikin nahiyar turai a yau na idin Ghadir.
Lambar Labari: 3480796 Ranar Watsawa : 2016/09/20
Bangaen kasa da kasa, fiye da ‘yan majalisar dokokin Iraki 100 sun bukaci a mayar da ranar Ghadir ta zama hutu na kasa baki daya.
Lambar Labari: 3480795 Ranar Watsawa : 2016/09/19
Bangaren kasa da kasa, gungun matasa 14 ga watan Fabrairu ya mayar da martini kan kame alhazan Bahrain a Saudiyya.
Lambar Labari: 3480794 Ranar Watsawa : 2016/09/19
Bangaren kasa da kasa, musulmi a jahar Lagos Najeriya sun yi gargadi dangane da batun dokar hana saka hijabi a makarantun jahar.
Lambar Labari: 3480793 Ranar Watsawa : 2016/09/19
Bangaren kasa da kasa, kymar musulmi na matukar karuwa a cikin kasar Amurka tun bayan harin 11 ga watan satumban 2011.
Lambar Labari: 3480792 Ranar Watsawa : 2016/09/18
Bangaren kasa da kasa, Donald Trump dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyya Republican wasu daga cikin musulmin Amurka sun zarge shi da nuna siyasar harshen damo a kansu.
Lambar Labari: 3480791 Ranar Watsawa : 2016/09/18
Mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya na ci gaba da zanga-zangar Lumana ta neman a saki Shekh Ibrahim Elzakzaky.
Lambar Labari: 3480790 Ranar Watsawa : 2016/09/18
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Buzusaki da hadin gwaiwa da cibiyar matasa a Girka za su gudanar da taro kan kyamar musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3480789 Ranar Watsawa : 2016/09/17
Bangaren kasa da kasa, cibiyar buga ittafai ta Alkafil ta hubbaren Abbas (AS) na buga kwafi miliyan daya na littafin mafatihul jinan.
Lambar Labari: 3480788 Ranar Watsawa : 2016/09/17
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin Najaf sun ce an fara daukar kwararan matakan tsaro domin kare rayukan masu ziyara a birnin a lokacin taron Ghadir Kohm.
Lambar Labari: 3480787 Ranar Watsawa : 2016/09/17
Bangaren kasa da kasa, sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki moon ya yi amfani da kakkausan lafazi ga firai ministan Isra'ila.
Lambar Labari: 3480786 Ranar Watsawa : 2016/09/16
Bangaren kasa da kasa, firayi ministan haramtaccyar kasa Isra’ila Ben jamin etanyahu ya bayyana farin cikinsa kan hana musulmin Iran zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3480785 Ranar Watsawa : 2016/09/16
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin kiyayya da addinin muslunci sun bulla a cikin kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3480784 Ranar Watsawa : 2016/09/16
Bangaren kasa kasa, Simon Calis jakadan Birtaniya a Saudiyya ya gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3480783 Ranar Watsawa : 2016/09/15