Bangaen kasa da kasa, Babban sakataren cibiyar Ahlul bait (AS) bayyana mahangar jagoran juyin muslunci na Iran a taron kasa da kasa kan muslunci kasar Senegal.
Lambar Labari: 3480894 Ranar Watsawa : 2016/10/31
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar malaman gwagwarmaya a Lebanon ya bayyana da'awar da 'ya'yan saud ke yin a cewa dakarun Yemen sun harba makamai mai linzami a Makka da cewa abin ban kunya ne da ban dariya.
Lambar Labari: 3480893 Ranar Watsawa : 2016/10/30
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinan muslunci da kiristanci a birnin New bury sun gudanar da taro na hadin kai a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480892 Ranar Watsawa : 2016/10/30
Bangaren kasa da kasa, bayan kai harin ramuwar gayya da dakarun Yemen suka yi a birnin Jidda masarautar gidan Saud ta bullo da wani sabon makirci domin yaudarar musulmi su goyi bayanta kan ta'addancinta a Yemen.
Lambar Labari: 3480891 Ranar Watsawa : 2016/10/30
Bangaren kasa da kasa, Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.
Lambar Labari: 3480888 Ranar Watsawa : 2016/10/29
Bangaren kasa da kasa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar Australia ya karu.
Lambar Labari: 3480887 Ranar Watsawa : 2016/10/29
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886 Ranar Watsawa : 2016/10/29
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe masallatai guda biyar da mahukuntan Italia suka yi.
Lambar Labari: 3480882 Ranar Watsawa : 2016/10/24
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani taro na kasa da kasa a Senegal kan matsayin musulmi dangane da lamurra da suka shafi duniya yau.
Lambar Labari: 3480881 Ranar Watsawa : 2016/10/24
Bangaren kasa da kasa, an tarjama wani littafi wanda ya kunshi bayanan jagora Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khameni (DZ)a cikin harshen larabaci a Iraki.
Lambar Labari: 3480880 Ranar Watsawa : 2016/10/24
Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi tamanin da tara.
Lambar Labari: 3480878 Ranar Watsawa : 2016/10/23
Bangaren kasa da kasa, Mahukunatn akasar Bahrain sun sanar da kwace dukkanin kaddarorin jam'iyyar siyasa mafi girma akasar ta Alwifaq, bisa hujjar cewa tana adawa da salon tsarin mulkin mulukiya na kasar.
Lambar Labari: 3480877 Ranar Watsawa : 2016/10/23
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da ayyukan bude ido a Masar ta sanar da kame wani ma’aikaci da ya sace wani kwafin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3480876 Ranar Watsawa : 2016/10/23
Wasu mutane sun keta alfarmar kur’ani mai tsarkia wasu masallatai da ke cikin gundumar Kazablanka a cikin kasar Morocco.
Lambar Labari: 3480875 Ranar Watsawa : 2016/10/22
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Pakistan sun janye takardun zama dan kasa daga wasu malami a kasar lamarin da ya jawo fushin jama’a.
Lambar Labari: 3480874 Ranar Watsawa : 2016/10/22
Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani zaman taro Ta'is na kasar Senegal kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da wajabcin hadin kan al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3480873 Ranar Watsawa : 2016/10/22
Bangaren kasa da kasa, sakamakon harin da aka kai yau a Karkuk malaman sun umarci a rufe dukkanin masallatansu.
Lambar Labari: 3480872 Ranar Watsawa : 2016/10/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta sabbin muslunta a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3480871 Ranar Watsawa : 2016/10/21
Limamin Juma’a A Tehran:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar juma’a Tehran ya bayyana abin da yake faruwa na fadar al’ummomin duniya dangane da zaluncin masu girman kai a matsayin babban ci gaba.
Lambar Labari: 3480870 Ranar Watsawa : 2016/10/21
Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Austin na jahar Texas ta fitar da wani bayani na yin Allawadai da cutar da musulmi da ake yi a jahar.
Lambar Labari: 3480869 Ranar Watsawa : 2016/10/20