iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babban malamin kasar Mauritaniya ya yi hudubar idi daidai da irin babban mai bayar da fatawa na kasar saudiyya kan hadarin da ya kira safawiyawa.
Lambar Labari: 3480782    Ranar Watsawa : 2016/09/15

Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Makka mai alfarma ya yi babatu dangane da kisan gangancin da aka yi wa alhazai a shekarar bara.
Lambar Labari: 3480781    Ranar Watsawa : 2016/09/15

Bangaren kasa da kasa, ofisoshin yada ala’adun muslunci a kasashen ketare sun tarjama tare da yada sakon jagora kan hajji a kasashen duniya.
Lambar Labari: 3480780    Ranar Watsawa : 2016/09/15

Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiyar kiyar da ilmomin kur’ani mai tsarki a wani kauye a cikin kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3480778    Ranar Watsawa : 2016/09/13

Jaridar Ra’ayul Yaum:
Bangaren kasa da kasa, mai yiwuwa mai bayar da fatawa ga masarautar ‘ya’yan gidan Saud ya safka daga kan matsayinsa.
Lambar Labari: 3480777    Ranar Watsawa : 2016/09/13

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Saudyyah sun kam wasu alhazai kimanin 20 na kasar Bahrain kuma ba a san inda suka na da su ba.
Lambar Labari: 3480776    Ranar Watsawa : 2016/09/13

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan takfiriyya masu dauke da aidar wahabiyanci na Daesh sun ce Talata ce Idi ba Litinin ba.
Lambar Labari: 3480775    Ranar Watsawa : 2016/09/11

Bangaren kasa da kasa, dubban muuslmi a kasar Bahrain sun gudanar da jerin gwanon kin jinin la’antacciyar itaciya.
Lambar Labari: 3480774    Ranar Watsawa : 2016/09/11

A Lokacin Tsayuwar Arafa:
Bangaren kasad kasa, a yau ne aka fara aiwatar da wani sabon kamfe mai taken sa’a guda tare da kur’ani a daidai lokacin da ake gudanar da taron Arafa.
Lambar Labari: 3480773    Ranar Watsawa : 2016/09/11

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wata kotun daukaka kara a kasar ta bayyana cewar dalibai mata musulmi a kasar suna iya sanya hijabi a lokacin da za su tafi makarantun na su a matsayin tufafin makarantar.
Lambar Labari: 3480772    Ranar Watsawa : 2016/09/10

Limamin Juma’a a Tehran:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a a Tehran ya bayyana ta’addancin al Saud da cewa daidai yake da larabawan zamanin jahiliyya da ska cutar da manzon Allah da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3480771    Ranar Watsawa : 2016/09/10

Jagoran Juyin Islama:
Bagaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a kisan kiyashin da aka yi alhazai a Mina ashekarar da ta gabata, jagoran juyin islama na Iran ya ce iyalan gidan Saud masu hidima ga manufofin yahudawa ba dace da rike haramomi biyu masu alfarma ba.
Lambar Labari: 3480770    Ranar Watsawa : 2016/09/10

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin Palastinawa sun mayar da martini kan fatawar da babban mai fatawa na masarautar Al Saud ya fiar da ke kafirta al’ummar Iran.
Lambar Labari: 3480768    Ranar Watsawa : 2016/09/09

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Karima daya daga cikin manyan malaman fikihu na cibiyar Azahar ya bayyana cewa za a gudanar da zaman kusanto da fahimta tsakanin shi’a da sunnah.
Lambar Labari: 3480689    Ranar Watsawa : 2016/08/08