Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron Ashura a kasar Ethiopia mai taken yunkurin 'yan adamtaka na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3480842 Ranar Watsawa : 2016/10/10
Jagoran Juyin Islama:
Bagaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a kisan kiyashin da aka yi alhazai a Mina ashekarar da ta gabata, jagoran juyin islama na Iran ya ce iyalan gidan Saud masu hidima ga manufofin yahudawa ba dace da rike haramomi biyu masu alfarma ba.
Lambar Labari: 3480770 Ranar Watsawa : 2016/09/10
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro wanda ya shafi yada al’adun muslunci a mahangar mayna malamai wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya a Tunis.
Lambar Labari: 3480729 Ranar Watsawa : 2016/08/20
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da minista, mataimakan minista da manyan daraktocin Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran inda ya bayyana ma'aikatar a matsayin wata cibiya mai matukar muhimmanci.
Lambar Labari: 3480701 Ranar Watsawa : 2016/08/12
Bangaren siyasa, Dr Rouhani ya bayyana a lokacin bude taron makon hadin kai na kasa da kasa a karo na 29 cewa; dole ne mu yi koyi da abin da manzon Allah (SAW) ya koyar da mu domin samun hadin kai a cikin al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3470011 Ranar Watsawa : 2015/12/27
Bangaren kasa da kasa, mamba kungiyar Amal ta kasar Lebanon ya bijiro da batun sace Imam Musa Sadr a taron makon hadin kai da aka bude a yau.
Lambar Labari: 3470007 Ranar Watsawa : 2015/12/27
Bangaren kasa da kasa, Ali Alali ya bayyana cewa akwai hannun kasashen ketare a harin da aka kai kan ‘yan shi’a a Najeriya da nufin hana mazhabar shi’a yaduwa a kasar baki daya.
Lambar Labari: 3465575 Ranar Watsawa : 2015/12/18
Bangaren kasa da kasa, an sanar da cewa nan da kwanaki 10 masu za a sanar da iyalan tsohon jami’in diplomasiyyar Iran Lebanon dalilan mutuwasa.
Lambar Labari: 3462301 Ranar Watsawa : 2015/12/12
Bangaren kasa da kasa, Ali Akbar Diyai karamin jakadan Iran a kasar alayzia ya bayyana cewa sakon jagoran Imam Khamenei ya raya ruhin fahimta na matasan kasashen yammacin turai.
Lambar Labari: 3460517 Ranar Watsawa : 2015/12/06
Bangaren siyasa, Dr. Rouhani shugaban kasar Iran a lokacin da yake ganawa da shugaban Najeriya ya bayyana cewa kasashen biyu suna da abu guda da suke da mahanga guda akansa shi ne ta’addanci wanda ya kamata a hada kai domin a yake shi.
Lambar Labari: 3456736 Ranar Watsawa : 2015/11/24
Bangaren siyasa, shugaban jamhuriyar muslunci ta Iran ya aike da sakon taya ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon dangane da harin ta’addanci da aka kai a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3449518 Ranar Watsawa : 2015/11/14
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Rouhani a lokacin da yake ganawa da sabon jakadan kasar Sudan ya bayyana cewa warware matsaloli ta hanyar tattaunawa da fahimtar juna shi kadai ne mafita da za ta kawo karshen tashin hanklai a yankin.
Lambar Labari: 3407232 Ranar Watsawa : 2015/10/28
Bangaren siyasa, Ayatollah Mowahadi Kermani wanda ya jagoramnci sallar Juma’a ya bayyana cewa dole ne abin da jagora ya fada ya zama a cikin kunnuwan wadanda suka haddasa mutuwar alhazai na kasashen msuulmi kuma dole ne a canja salon tafiyar da aikin hajji.
Lambar Labari: 3377429 Ranar Watsawa : 2015/10/02
Bangaren kur’ani, tunawa da wadanda suka rasa rayukansu sakamakon abin da ya faru da Muhajirai zuwa ga Allah da suka rasu a wannan tafarki yana kara karfafa zukatanmu.
Lambar Labari: 3377426 Ranar Watsawa : 2015/10/02
Bangaren siyasa, Dr Hassan rauhani ya bayyana gwamnatin Saudiyya da cewa it ace take da alhakin dukkanin abin da ya faru kuma dole ne su amince da cewa laifinsu, domin kokarin dora wa wasu alhakin hakan shi ne babban abin da ke kara tabbatar da rashin gaskiyarta a cikin wannan lamari na kisan mahajjata.
Lambar Labari: 3377208 Ranar Watsawa : 2015/10/01
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kur’ani mai tsarki ta Hussaini ta isar da sakon ta’aziyya dangane da shahadar biyu daga cikin fitattun makaranta kur’ani mai tsarki na kasar Iran a Mina.
Lambar Labari: 3373960 Ranar Watsawa : 2015/09/28
Bangaren kasa da kasa, mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addanci da aka jiya a wani masallaci a birnin San’a na kasar Yemen.
Lambar Labari: 3369330 Ranar Watsawa : 2015/09/25
Bangaren kasa da kasa, sakamakon abin da ya faru jiya a cikin saharar Mina Ghazamfar Rukn Abadi na daga cikin wadanda suka bata babu labarinsu.
Lambar Labari: 3369328 Ranar Watsawa : 2015/09/25
Bangare siyasa, mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa an kafa wani kwamiti domin bin kadun alhazan kasar Iran da suka rasu a hadarin Minna a yau.
Lambar Labari: 3367099 Ranar Watsawa : 2015/09/24
Bangaren siyasa, Dr. Rauhani a cikin wani sako da ya fitar dangane da abin da ya faru a haramin Makka ya bayyana cewa ko shakk abu ne mai sosa rai matuka kuma a shirye suke su taimaka ma wadanda suka samu rauni.
Lambar Labari: 3361733 Ranar Watsawa : 2015/09/12