iran - Shafi 5

IQNA

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa, jinin Sulaimani ne zai tilasta wa Amurkawa ficewa daga yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484397    Ranar Watsawa : 2020/01/09

Tashar Fox News ta bayyana cewa, harin martanin da Iran ta kai wa sojojin Amurka babbar jarabawa ce ga Trump.
Lambar Labari: 3484396    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Donald Trump ya yi Magana kan batun harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan sojojin Amurka a Iraki.
Lambar Labari: 3484394    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Babban kwamandan hafsoshin soji na Iran ya bayyana cewa, barazanar kai hari kan wurare 52 a Iran za ta bayyana ga kowa a ina ne wadannan alkalumman na 5 da 2 suke.
Lambar Labari: 3484378    Ranar Watsawa : 2020/01/05

Jagoran juyi a Iran ya ce, basu da niyyar shiga yaki da wata kasa, amma a shirye suke su kare kansu.
Lambar Labari: 3484368    Ranar Watsawa : 2020/01/02

Sayyid Abbas Musawi ya mayar da martani kan tsoma baki da gwamnatin Faransa ta yi a cikin harkokin Iran.
Lambar Labari: 3484356    Ranar Watsawa : 2019/12/29

A ganawar shugabannin Iran da Turkiya sun jaddada wajabcin warware matsalolin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484332    Ranar Watsawa : 2019/12/19

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya ce akwai tuntubar juna tsakaninsu da gwamnatin Najeriya kan batun sheikh Zakzaky.
Lambar Labari: 3484303    Ranar Watsawa : 2019/12/08

Bangaren kasa da kasa, masanin nan dan kasar Iran ya iso gida tsare shi a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484302    Ranar Watsawa : 2019/12/08

Gwamnatin kasar Iran ta kirayi jakadan kasa Norway domin nuna bacin rai kan kone kur’ani da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3484282    Ranar Watsawa : 2019/11/28

Mataimakin shugaban majalisar dokokin Iran kan harkokin kasa da kasa ya bayyana cewa daesh ta sake dawowa Iraki.
Lambar Labari: 3484280    Ranar Watsawa : 2019/11/28

Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya ce al'ummar kasar sun sake dakile makircin makiya.
Lambar Labari: 3484278    Ranar Watsawa : 2019/11/28

Miliyoyin mutane ne suka fito domin nunaa rashin amincewa da ayyukan barna da sunan zanga-zangar korafi.
Lambar Labari: 3484273    Ranar Watsawa : 2019/11/26

Sayyid Abbas Musawi kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana furucin turai kan masu barna a Iran da cewa munufunci ne.
Lambar Labari: 3484264    Ranar Watsawa : 2019/11/22

Shugaba Rauhani ya bayyana cewa nasihohin jagora sun taimaka wajen  gane cewa makiya na da hannu a abin daya ya faru.
Lambar Labari: 3484261    Ranar Watsawa : 2019/11/21

Ministan tsaron Iran Janar Hatami ya bayyana cewa, kasar ta yi nisa matuka wajen bunkasa ayyukan kere-kere ta fuskar tsaro.
Lambar Labari: 3484243    Ranar Watsawa : 2019/11/12

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana kawancen Amurka a tekun fasha da cewa Ba shi da alfanu.
Lambar Labari: 3484237    Ranar Watsawa : 2019/11/10

Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, a gobe Laraba Iran za ta shiga mataki na hudu na jingine yin aiki da wani bangare na yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3484224    Ranar Watsawa : 2019/11/05

Ministan harkokin wajen ya bayyana cewa shigar da Iran a cikin tattaunawar sulhu a Afghanistan na da matukar muhimamnci.
Lambar Labari: 3484219    Ranar Watsawa : 2019/11/03

Shugaba Rauhani ya bayyana irin tsayin dakan da kasashen Iran da Venezeula suke yi a gaban Amurka da cewa abin koyi ne
Lambar Labari: 3484191    Ranar Watsawa : 2019/10/26