iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki kao na talatin da biyu a jahar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3482424    Ranar Watsawa : 2018/02/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmia  Najeriya ta jaddada wajabcin bayar da ‘yancin saka lullubi ga mata musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3482354    Ranar Watsawa : 2018/02/01

Bangaren kasa da kasa, jahar Bauchi da ke Najeriya ta ware wani kasafin kudi mai yawa da ya kai Naira miliyan 53 domin tallafawa gasar kur’ani mai tsarkia  jahar.
Lambar Labari: 3482298    Ranar Watsawa : 2018/01/14

Bangaren kasa da kasa, bayan kwashe tsawon shekaru fiye da biyu yana tsare Sheikh Ibrahim Zakzaky Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya gana da wasu ‘yan jarida da jami'an tsaro suna gayyata.
Lambar Labari: 3482293    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bnagaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun shirya wani zaman taro domin yin bita kan lamurran ad suka shafi harkokin larabarai da suka shafi musulmi a Najeriya.
Lambar Labari: 3482278    Ranar Watsawa : 2018/01/08

Bangaren kasa da kasa, wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun sace wani alkali musulmi a cikin jahar Niger da ke tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3482273    Ranar Watsawa : 2018/01/06

Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulinci ta Najeriya reshen jahar Adamawa ta sanar da cewa sama da musulmi dubu 5 ne suka yi shahada sanadiyar hare-haren ta'addanci na kungiyar boko haram.
Lambar Labari: 3482259    Ranar Watsawa : 2018/01/01

Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'addan Boko haram sun kashe wasu fararen hula masu aikin katako a kusa da birnin Maiduguri.
Lambar Labari: 3482254    Ranar Watsawa : 2017/12/31

Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa a Najeriya karo na 32 tare da halartar wakilai daga sassan kasar.
Lambar Labari: 3482240    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Najeriya sun sanar da dakile wani harin ta'addanci da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a birnin Maiduguri a ranar Kirsimeti.
Lambar Labari: 3482239    Ranar Watsawa : 2017/12/26

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin musulmin Najeriya sun nuna fushi dangane da batun hana wata daliba shedar kammala karatun lauya saboda ta saka hijabi.
Lambar Labari: 3482217    Ranar Watsawa : 2017/12/20

Bangaren kas ada kasa, sarkin msuulmi a Najeriya ya yi kakausar suka dangane da yadda ake takura ma mata musulmi saboda saka hijabi.
Lambar Labari: 3482208    Ranar Watsawa : 2017/12/17

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke kasar Masar ta fitar da bayanin yin tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a Mubi da ke jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482130    Ranar Watsawa : 2017/11/23

Bangaren kasa da kasa, wasu masana a Najeriya suna ganin cewa akidar wahabiyanci ce babban dalilin yaduwar tsatsauran ra'ayi da ta'addanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3482053    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, musulmi a jahar Ogun da ke tarayyar Najeriya sun bukaci da a bar dalibai mata musulmi da su saka hijabi a cikin yanci a makarantu.
Lambar Labari: 3481986    Ranar Watsawa : 2017/10/10

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kungiyar masu fasaha ta kasa a Najeriya ya gana da shugaban ofishin yada al’adu na Iran a birnin Abuja.
Lambar Labari: 3481985    Ranar Watsawa : 2017/10/10

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani hadarin mota da ya wakana a cikin jahar Ogun a Najeriya, mutane uku ne suka rasa rayukansu a wurin sallar idi.
Lambar Labari: 3481857    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.
Lambar Labari: 3481800    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar musulmi a Najeriya ta fitar da bayanin yin Allah wadai a kan kaddamar da hari a kan wata majami'ar mabiya addinin kirista a jahar Anambara.
Lambar Labari: 3481774    Ranar Watsawa : 2017/08/07

Bangaren kasa da kasa, wani yaro dan shekaru 6 da haihuwa da ya hardace dukkanin kur’ani mai tsarki a Najeriya, ya bayyana cewa yana son zama likta.
Lambar Labari: 3481773    Ranar Watsawa : 2017/08/06