iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta bayayyana ayyukan ta’addancin da kungiyar ISIS ke gudanar da cewa ba su da wata alaka da addinin muslunci suna ma bata sunansa ne a idon duniya.
Lambar Labari: 2798518    Ranar Watsawa : 2015/02/02

Bangaren kasa da kasa, babban malami mai bayar da fatawa a kasar Masar Shauki Allam ya bayyana cewa dole ne musulmi su yi amfani da hankali matuka wajen fuskatar cin zarafi da tozarcin da ake yi wa manzon Allah (SAW) a wannan lokaci.
Lambar Labari: 2770307    Ranar Watsawa : 2015/01/27

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa aiki ne da ya rataya kan kasashen musulmi da na yammacin turai da su mike domin yaki da tsatsauran ra’ayi da ke jawo ta’addanci.
Lambar Labari: 2767853    Ranar Watsawa : 2015/01/26

Bangaren kasa da kasa, an baiwa babban malamin addinin muslunci mai bayar da fatawa na kasar Masar Shali Allam lambar yabo ta malamin da ya fi taka rawa wajen ganin tabbatar sulhu a duniya.
Lambar Labari: 2632835    Ranar Watsawa : 2014/12/26

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Masar ya yanke hukuncin kisa kan wasu ‘yan kungiyar yan uwa musulmi su hudu bisa tuhumarsu da kashe jami’an tsaro a lokacin juyin juya hali a kasar.
Lambar Labari: 2616613    Ranar Watsawa : 2014/12/08

Bangaren kasa da kasa, Jamal Hanafi Taha wani fitaccen dan siyasa a kasar Masar kuma shugaban jam’iyyar congress ya bayyana abin da wasu ke yin a daga kur’ani a lokacin gangami ko jerin gwano da cewa yaudara ce.
Lambar Labari: 2612332    Ranar Watsawa : 2014/11/26

Bangaren kasa da kasa, ministan ma'aikatar da ke kula da ayyukan addinin mulunci a kasar Masar Muhammad Mukhtar Juma'a ya bayyana cewa dole ne a dauki matakan takawa yahudawa birki.
Lambar Labari: 1471535    Ranar Watsawa : 2014/11/09

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga masar sun ce mabya mazhabar shi’a a Masar sun gayyaci malaman jami’ar muslunci ta Azhar zuwa tarukan Ashura na Imam Hussain (AS) a kasar.
Lambar Labari: 1465586    Ranar Watsawa : 2014/10/30

Bangaren kasa da kaa, za a gudanar da wani zama a kasar Masar wanda zai dubi danagne da hanyoyin bicike na ilmomi da ke cikin alkur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 1464219    Ranar Watsawa : 2014/10/26

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Masar dangane da irin kalu bale da addinin muslunci yake fuskanta da kuma yadda ake kallonsa daga waje da kuma yadda masu tunani suke tunani a kansa.
Lambar Labari: 1457126    Ranar Watsawa : 2014/10/04

Bangaren kasa da kasa, wani bincike da aka gudanar dangane sauraren shirin radio a kasar Masar baki daya a cikin Ramadan da ya gabata ya nuna cewa gidan radio kur’ani ya fi kowane gidan radio yawan masu saurare.
Lambar Labari: 1453952    Ranar Watsawa : 2014/09/25

Bangaren kasa da kasa, kurani mai tsarki yanamatsayin magani ne ga matsaloli da suke addabar ruhin dan adam ba gangar jiki ba domin kuwa shi ne magani mai warkar da cututtuka na zuciya.
Lambar Labari: 1452344    Ranar Watsawa : 2014/09/21

Bangaren kasa da kasa, kasashen Masar da Moroco za su gudanar da aiki tare domin buga kwafin kur’ani mai tsarki kamar dai yadda wakilan dukkanin bangarorin biyu suka cimma yarjejeniyar hakan a jiya a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 1450010    Ranar Watsawa : 2014/09/14

Bangaren kasa da aksa mahukunta akasa Masar sun ce a cikin shekara mai zuwa a gudanar ad shirin da kur'ani da nauinsa da suka hada da bangaren gajiyarwa ta kur'ani tare da kore bayan da ke cewa an hana yin hakan baki daya.
Lambar Labari: 1448583    Ranar Watsawa : 2014/09/09

Bangaren kasa da kasa, wasu daga mahukunta a kasar Masar suna nuna rashin amincewarsu da koyar da wasu daga cikin darussa da suka shafi mu'ujizar kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 1447775    Ranar Watsawa : 2014/09/08

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman addinin muslunci musamamn limaman masallatai da suke jagorantar salloli a masallatai a kasar Masar dangane da ilimin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 1446415    Ranar Watsawa : 2014/09/03

Bangare kasa da kasa, daya daga cikin fitattun masana a kasar Masar ya bayyana cewa komawa zuwa ga kur'ani mai tsarki tare da fahimtar ma'anoninsa hakan shi ne mafita ga matsalolin da musulmi suke fuskanta.
Lambar Labari: 1445636    Ranar Watsawa : 2014/09/01

Bangaren kasa da kasa, an samar da wani sabon tsari na koyar da karatun kur'ani mai tsarki da kuma hardarsa ta hanyoyi na zamani a kasar Masar.
Lambar Labari: 1444727    Ranar Watsawa : 2014/08/30

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin manyan malamai marubuta kur'ani mai tsarki a kasar Masar Sheikh Mahmud Ibrahim salamah ya rubuta kur'ani na karshe yana dan shekaru 95 da haihuwa.
Lambar Labari: 1441528    Ranar Watsawa : 2014/08/20

Bangaren kasa da kasa, bangarorin Palastinawa da ke tattaunawa da ba ta kai tsaye ba tare da bangaren Isra’ila a birnin Alkahira na kasar Masar sun cimma matsaya kan sabunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta har tsawon sa’oi 24.
Lambar Labari: 1441110    Ranar Watsawa : 2014/08/19