Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya na shirin gina wani wurin shakatawa a yankin Salwan da ke kusa da masallacin quds mai alfarma lamarin da ya sanya palastinawa cikin damuwa.
Lambar Labari: 3331511 Ranar Watsawa : 2015/07/20
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Hussain babban mai bayar da fatawa a birnin Quds ya gargadi yahudawan sahyuniya da su guji duk wani gigin da ka kai su gat aba makabartar musulmi a wannan birni.
Lambar Labari: 3328846 Ranar Watsawa : 2015/07/16
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Israila ta kara tsananta tsaro a cikin da wajen birnin Qods mai alfarma a cikin wadannan kwanaki na karshen watan Ramadan.
Lambar Labari: 3327738 Ranar Watsawa : 2015/07/13
Bangaren kasa da kasa, kimanin palastinawa dubu 350 ne suka gudanar da sallar Juma’a ta biyu a cikin watan Ramadan mai alafarma a masallacin Qods .
Lambar Labari: 3320206 Ranar Watsawa : 2015/06/27
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin yahudawa masu tsatsauran ra’ayi sun hana wasu kiristoci gudanar da tarukansu an addini a Jabal Sahyun da ke yammacin birnin Qods .
Lambar Labari: 3310849 Ranar Watsawa : 2015/06/03
Bangaren kasa da kasa, yahudawan Ehiopia mazauna haramtacciyar kasar Isra’ila sun gudanar da wata zanga-zangar nuna rashin amincewa da wariyar da ake nuna musu a birnin Qods a jiya.
Lambar Labari: 3239037 Ranar Watsawa : 2015/05/01
Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmaki a yau kan wani karamin yaro bafalastne a cikin masallacin Qods mai alfarma.
Lambar Labari: 2996921 Ranar Watsawa : 2015/03/16
Bangaren kasa da kasa, Hana Isa bababn sakaraen cibiyar hada kan musulmi da iristoci ya bayyana cewar a jiya ne wasu yahudawan sahyniya da ke samun kariyar gwamnatin Isra’ila suka kaddamar da hari kan wata majamia a kudancin garin bait Laham kuma suka kone shi kurmus.
Lambar Labari: 2906471 Ranar Watsawa : 2015/02/27
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi na shirin gudanar da zamanta dangane da batun Qods da kuma ta’addancin yahudawan sahyuniya a kansa da kuma al’ummar palastinu.
Lambar Labari: 1473480 Ranar Watsawa : 2014/11/15
Bangaren kasa da kasa, yahudawa masu tsatsauran ra'ayi na barazanar kona masallacin qods mai alfarma sakamakon abubuwan ad suke faruwa a birnin.
Lambar Labari: 1471534 Ranar Watsawa : 2014/11/09
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani dadadden kwafin kur'ani mai tsarki mallakin masallacin Qods mai alfarma wanda tarihinsa ke komawa zuwa ga shekaru da dama da suka gaba wanda kai tsawon karni uku.
Lambar Labari: 1465687 Ranar Watsawa : 2014/10/30
Bangaren kasa da kasa, firayi ministan palastinu ya yi wani rangadi a birnin Qods inda ya ziyarci masallacin Aqsa mai alfarama domin ganewa idanunsa halin da ake ciki a yankn.
Lambar Labari: 1465585 Ranar Watsawa : 2014/10/29
Bangaren kasa da kasa, shugaban palastinawa Mahmud Abbas Abu Mazin ya bayyana cewa abin da haramtacciyar kasar Ira'ila take yin a tafka laifuka ba zai tafi haka nan ba za ta fuskaci bincike na shari'a kan miyagun laifukanta akan Palastinawa.
Lambar Labari: 1462264 Ranar Watsawa : 2014/10/20
Bangaren kasa da kasa, babban Alkalin birnin Qods mai alfarma ya yi kira ga gwamnatoci na kasasen musulmi da kuma na larabawa da su safke nauyin day a rataya akansu wajen yanto masallacin Aqsa mai alfarma daga sahyuniyawa.
Lambar Labari: 1461400 Ranar Watsawa : 2014/10/18
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi sun kaddamar da wani farmaki a yau a kan masallacin Qods mai alfarma tare da keta hurumin masallacin da kuma cin zarafin musulmi.
Lambar Labari: 1460818 Ranar Watsawa : 2014/10/16
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kaakusar suka tare da yin Allawadai da matakan da haramatcciyar kasar Isra’ila take dauka na cin zarafin musulmi da kuma tozarta masallacin Qods mai alfarma
Lambar Labari: 1460701 Ranar Watsawa : 2014/10/15
Bangaren kasa da kasa, Hanan Ashrawi daya daga cikin manyan kusoshin kwaryakwaryan gwamnacin cin gishin kai ta palastinawa ta bayyana cewa shirin Isra’ila na bude kofar qatanin a Qods yaki kan musulmin duniya.
Lambar Labari: 1458051 Ranar Watsawa : 2014/10/07
Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci mai bayar da fatawa a palastinu baki daya Sheikh Muhammad Hussain ya bayyana cewa kungiyar da ake kira Daular Musulunci a Iraki da Sham gungu ne na 'yan ta'adda tantagarya.
Lambar Labari: 1450412 Ranar Watsawa : 2014/09/15
Bangaren kasa da kasa, wata kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta daure wasu palastinawa biyu bisa hujjar cewa sun gudanar da wani shiri na horar da wasu karatun kur'ani mai tsarki a cikin masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 1449613 Ranar Watsawa : 2014/09/13
Bangaren kasa da kasa, an bayyana saka ranar Qods ta duniya a matsayin daya daga cikin muhimman ayyuka da marigayi Imam Khomeni (QS) ya gudanar a cikin rayuwarsa wanda al’mmar musulmi ba za su taba mantawa da hakan ba.
Lambar Labari: 1430640 Ranar Watsawa : 2014/07/16