Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin naddini a kasar Masar wato ta bada umurnin rufa masallacin Imam Husain (a) a ranakun Tasu’a da Ashura.
Lambar Labari: 3392951 Ranar Watsawa : 2015/10/23
Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Masar ta sanar da cewa ta dauki tsauraran matakai domin ganin hana yan shi'a yina bin da ya saba addini a masallacin R'asul Hussain (AS) da ke Alkahira.
Lambar Labari: 3391458 Ranar Watsawa : 2015/10/21
Bangaren kasa da kasa, Najla Ta’at Ghali mabiya addinain kiristanci ce wadda ta tarjama kur’ani mai tsarki baki daya a cikin harshen ishara da kurame suke magana da shi a garin Bani Yusuf na kasar Masar.
Lambar Labari: 3390454 Ranar Watsawa : 2015/10/19
Bangaren kasa da kasa, masani dan kasar Masar kuma mabiyin tafarkin Ahlul bait (AS) a kasar Masar mamba ababbar cibiyar Ahlul bai ta duniya ya bayyana cewa sna gudanar juyayin shahadar Imam Hussain (AS) ne a cikin gidajensu.
Lambar Labari: 3388695 Ranar Watsawa : 2015/10/18
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro kara wa juna sani mai taken kurani da sunan karo na takwas a kasar masar a jami’ar Mansurah.
Lambar Labari: 3382032 Ranar Watsawa : 2015/10/05
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron ‘yan sanda sun kame wani mutum da ke mallakar wani wurin buga kur’ani a yankin Daru-salam a birnin Alkahira na Masar saboda buga kur’anin da bai cika ba.
Lambar Labari: 3360213 Ranar Watsawa : 2015/09/07
Bangaren kasa da kasa, wata kotun Port Said a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan shugaban kungiyar yan uwa musulmi a kasar Muhammad Badei.
Lambar Labari: 3350581 Ranar Watsawa : 2015/08/23
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdullah Nasr daya daga cikin malaman kasar Masar ya karyata abin da yan salafiyya ke fada na cewa Iran na kokarin yada amzhabar shi’a a Masar.
Lambar Labari: 3350068 Ranar Watsawa : 2015/08/22
Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a a kasar Masar za su tsaya takarar majalisar dokokin kasara karkashin inuwar jam’iyyar sufaye wadda ta hada mabiya darikun sufanci.
Lambar Labari: 3349404 Ranar Watsawa : 2015/08/20
Bangaren kasa da kasa, an kammala wani taro dangane da fatawoyin da ake bayarwa a cikin kasashen musulmi da suke karfafa tsattsauran ra’ayi wanda aka yi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3349262 Ranar Watsawa : 2015/08/19
Bangaren kasa da kasa, an fara gudana r da wani bababn taro na kasa da kasa da malamai ke gabar da bayanai kan yadda za a bullowa masu bayar da fatawowyi na tsattsauran ra’ayi a Masar.
Lambar Labari: 3345835 Ranar Watsawa : 2015/08/18
Bangaren kasa da kasa, Rasem Nafis daya daga cikin masana a kasar Masar ya bayayna cewa duk da irin makudan kudaden da gwamnatin masar autar Al Saud ke kashwa da nufin gurgunta Iran hakan bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3341151 Ranar Watsawa : 2015/08/10
Bangaren kasa da kasa, Kamal Halbawi ya bayyana cewa kiran da cibiyar Azhar ta yi na gudanar da tattaunawa bayan yarjeeniyar Iran da 5+1 tsakanin Sunnah da shi’a domin kashe wutar fitina da sunan addini ne.
Lambar Labari: 3338552 Ranar Watsawa : 2015/08/03
Bangaren kasa da kasa, Shauki Allam babban mai bayar da fatawa a kasar Masar baki daya ya yi kakkausar suka dangane da kone jaririn da yahudawan sahyuniya suka yi a palastine.
Lambar Labari: 3338095 Ranar Watsawa : 2015/08/02
Bangaren kasa da kasa, wani karamin yaro dan shekaru 10 da haihuwa a yankin Asyut na kasar Masar ya hardace dukkanin kur’ani mai tsarki cikin kankanin lokaci.
Lambar Labari: 3328844 Ranar Watsawa : 2015/07/16
Bangaren kasa da kasa, Ahamd Tayyib babban malamin cibiyar Azahar ya zare takobinsa da nufin yaki da yaduwar akidar mazhabar iyalan gidan manzon Allah a kasar masar .
Lambar Labari: 3316532 Ranar Watsawa : 2015/06/20
Bangaren kasa da kasa, Kotun kasar ta Masar ta yanke hukuncin kisa da dauri kan wasu daga cikin yan uwa musulmi da suka hada da tsohon shugaban kasar Mohammad Morsi.
Lambar Labari: 3315295 Ranar Watsawa : 2015/06/16
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Masar ta yanke hkuncin dari a gidan kaso kan wasu mutane 31 da suke da hannu a kisan da aka yi wa Sheih Hassan Shata jagoran yan shi’a a Masar.
Lambar Labari: 3314378 Ranar Watsawa : 2015/06/14
Bangaren kasa da kasa, Syyid Tahir Hashemi mabiya tafarkin iyalan gidan manzo da aka fi sani da shi’a a kasar Masar sun bayyana cewa ba za su kara boye wani abu dangane da lamarinsu ba tare da karyata vcewa sun yi taron maulidin Imam Hujja (AS) a boye.
Lambar Labari: 3313882 Ranar Watsawa : 2015/06/13
Bangaren kasa da kasa, sakamakon kalaman batunci da wani mutum bawahabiye ya yi na kafirta mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Masar an cacar baki tsakaninsa da bakin shirin shirin.
Lambar Labari: 3312687 Ranar Watsawa : 2015/06/09